Addini

AUDIO : Hukuncin Rufe Masallaci Kan Korona Bairos- Sheikh Bello Yabo Sokoto

Wannan wata itace fahimtar sa kan rufe masallaci akan annobar Covid 19 da kasashe daban daban.
Wanda kunsan wannan malami marar tsoro ne wanda bai gudu ta fadi fatawa aka  abu dake damun al’umma.
Kada ka bari a baka labari ka saukar da wannan fatawa domin jinta daga bakin malami marar tsoro.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button