Kannywood

Mansurah Isah Tayi Martani Mai zafi Akan Yada Videon Tsiraici Na Maryam Booth

Tsohuwar jarumar kannywood matar mansurah isah tayi martani mai zafi kan yadda anka yadda bidiyon tsiraici na jaruma maryam booth.

Tayi wannan rubutu ne a shafinta na instagram.

“My love My Angel. So proud of u always. Love u to d moon n back. U have never disappointed us and we will always be proud of you. You are strong and I always respect you for that. 
Nothing can shake you and nothing will make us think otherwise of you. Life is unpredictable and when the unexpected happens we learn to move on.

Inji Yarbawa suna cewa ” Arí írú éléyí rí, anfi dáru bá ólóró ni ” ( look for translator ? ) well I love u and I can never deny u of my love baby ??. Stay strong. Allah have his reasons on you. And that stupid friend of yours May Allah forgive her coz zata sha mamakin rayuwa. Sai tayi aure miji na mutuwa ko tayi hatsari ko wata ciwo mara magani ya kamata lokacin zata san abinda tayi abaya.

Mu mata we all know yanda mukeyi in duk mata ne a waje. We all think we are thesame,  tube kaya ko fita daga wanka ba kaya ajikin mu duk muna yi. Kamar hostel, gida ko mun hadu dayawa a wajen biki zaa hadu ayi wanka tare amma WAYA ya samu mun zama shaidanu, bamu da Amana, we are not our sisters keepers anymore. Thank God ba wani aka gani a kanki ba. Alhamdulillah for that. 
Ita kuma da tayi miki wannan abu Allah ya saka miki, Allah ya isa mana, Allah ya bi mana hakkin mu. Yanzu kana da kawa kana jin tsoron yin kashi balle saka kaya a gaban ta subhana llah.  Kai duniya ina zakayi damu ne ??? Hmmm. Shi yasa na yarda da Karin maganar na. ” da tsohon xuma ake magani. ” I repeat I don’t need new friends in my life. The old one din ma ya na kare dasu balle new friends. New friends always have a motive on you,  ba mamaki tana bakin cikin samun ki, tana bakin cikin kin fita, tana bakin cikin in kunje waje an sanki amma ita baa Santa ba. Subhana llah. Tir da new friends. 
Stay safe darling 
Give it 2 weeks an gama surutu inshaa Allah. Wacce kuma take ganin tafi karfin wannan ibtilahi taje gata ga duniya nan, wanda yake ganin kuma bazai taba iya faruwa ga kannen shi ko yan uwanshi ba, rayuwar duniya yawa gareta.”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button