Kannywood

Bidiyo : Daga Bakin Mai Ita ! Bani Da Uban Gida A Kannywood – Sadiq Sani Sadiq

Advertisment

Daga Bakin Mai Ita: A wannan makon mun tattauna da shaharraren dan wasan Hausa Sadiq Sani Sadiq.

A tambayar da aka yi masa ta farko ko yana da budurwa a Kannywood, sai ya ce “Ba ni da budurwa a Kannywood yanzu”.

An kuma tambaye shi game da sirrin aurensa da babbar aminiyarsa a Kannywood da kuma dai wasu tambayoyi da suka shafi rayuwarsa da sana’arsa ta fim.

Ga dai yadda hirar ta kasance ku kalla kai tsaye lada bbc nayi masa.sai ku danna kan hoton domin saurare da kuma kallo

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button