Kannywood
Zan Iya Samun Matsala Idan Maryam Yahaya Bata Amince Dani Ba
Advertisment
Wani Matashi dan jihar Kano mai suna Shehu Sani Suleiman ya bayyana cewa ya kamu da so da kaunar fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya
Hausaloaded ta samu wannan labari daga wani shafin dandalin facebook mai suna nijeriyarmu a yau Shehu Sani ya bayyana hakan a wata tattaunawarsa da majiyarmu inda ya bayyana cewa ya jiyo jarumar a kafafan yada labarai cewa rashin miji ne ya hanata aure, to shi kuwa yaji ya gani sai dai amma shi bashi da kudi, amma dai yana da kadara mai muhimmanci a cewarsa, kuma tabbas zai iya samun matsala matukar bata amince dashi ba.
Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Thanks