Hausa Musics
MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu
Advertisment
Wadannan suna daga cikin sababbin wakokin abdul d one Wanda a kullum shafin Hausaloaded yana kokari wajen kawo musu wakokin wannan matashin mawaki.
Wadanan wakokin guda biyu “neman afuwa” da ‘Ya’yan baba’ suma sun taka rawar gani a cikin sababbin wakokinsa.
1. Abdul d One – Neman Afuwa
2. Abdul D one – Ya’Yan Baba
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com