Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi Na Sabuwa Shekara 2020
Wannan sune farkon hoton nafisa Abdullahi a wannan shekara 2020.
Jaruma nafisa Abdullahi tana daya daga cikin manya manyan jarumai na shirya fina finai na kannywood.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com