Uncategorized
Bidiyo : Abinda Na Fahimta Bayan Na Karanta Labarin ‘Karamin Sani’ – Jawabi Daga Bakin A zango
Advertisment
Wannan wani bayyani ne da jarumi adam a zango wanda shima yana daga cikin jaruman da na haskaka a cikin shirin fim din “karamin sani”.
Wanda Rabi’u Rikadawa na fito a matsayin mace wanda zakuyi mamaki yadda jarumi adam a zango yayi wannan jawabi.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com