Uncategorized
Shaharriyar Mawakiyar Amerika ‘Cardi B’Tayiwa Marayun Lekki Sayayar kayan Abinci Na Milliyoyin kudi
Advertisment
Shaharriyar Mawakiyar Amerika wato cardi b da ta sauka a jahar legas a cikin manyan biranin Nigeria tazo ne domin yawatawa irin yadda mawaka keyi a duniya.
Tazo a Nigeria domin tayi wasa domin ta nuna wa masoyanta yan Nigeria irin yadda sunke sonta wanda a ranar asabar 7-12-2019 wadda take da shekara 27 a duniya.
Shine nan take ta shi super market da ke lekki tayi Sayayar kayan abinci domin taimakawa marayu.
Ga tabbaci yadda abun ya faru.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com






![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)