Uncategorized

Garabasa : Adama A Zango Ya Sanya Kyautar ₦5000 Ga Duk Wanda Ya bada Amsa

Advertisment

A yau jarumi adam a zango ya fitar da wata gasa ga duk wanda ya ci zai samu naira duba biyar Amma na katin waya ,ae ko dai wajen masu sayarwa zaka samu 4500 ga ko lafiya lau ne.

Ga yadda gasar take:-

Waye zai fada min wannan busar da suke yi a cikin wani film yake? Sannan waye ya rera wakar? Waye ya hau wakar a fim din? Waye directon wakar? Sannan ya rubuta amshin wakar a comments section.
.
Duk Wanda ya amsa yana da kyautar credit na 5k!!
.
SIMBA IN LAGOS (The album) .
Song tittle__Karya ne
.
#kadunatolagos #arewatotheworld #whitehousefamily #simbainlagos
.
IKON ALLAH A KASARMU BA’A ALFAHARI DAMU, SAI GASHI NIGER HAR SOJOJI A AKE BUGAWA TAKEN MARCHING DA SAUTIN WAKARMU, ALLAH KA NUNA MANA IRIN WANNAN RANAR A AREWA!!”

Domin saurarin sauti sai ku latsa domin zuwa shafin instagram dinsa kai tsaye idan kasan amsa shikenan sai ka bada amsa.

View this post on Instagram

A post shared by HAUSA_ SINGER_LAGOS_NIGERIA (@adam_a_zango) on
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button