Uncategorized

Wuff! Ango Suleman Da Amaryarsa Ba’amurikiya Sun Keta Hazo (Hotuna)

Ango suleman isah mijin janne sun kita hazo wanda zaku gani a cikin hotunan Wanda wannan keta hazon ya wallafa ne a shafinsa na facebook.
Sai dai wannan tafiyar zuwa Abuja ne koda can zasu wuce bamu sani ba,amma hausaloaded duk ta samu wani labari zata sanar daku.
Ga hotunan nan a kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button