Hausa Musics

[MUSIC] Hamisu Breaker Sabuwar wakar ‘Na Riga Na Fara’

Assalamu alaikum yan uwa ma’abota ziyarar wannan shafina hausaloaded mai albarka a yau nazo muku da wata zafaffa wakar hamisu breaker mai suna “Na Riga Na Fara’.

To shin mai karanta sai kayi tunanin wannam kalma shin waka ya fara ko kuma soyayya amma duk  amsa dai na cikin wannan waka.Daman hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi sai ku saukar a wayoyinku domin saurare.

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button