Labarai
Alhamdulillah!! Yanzu Malam Aminu Daurawa Ya Mayarda Martani Akan Bidiyon Da Ake Yadawa Na Rawar Da Ake Cewa Shine
Advertisment
Alhamdulillahi malam Sheikh Aminu Ibrahim daurawa yayi magana akan wani bidiyo da ake yadawa da cewa wajen dinner yana rawa da matarsa.
To Alhamdulillahi ga martanin malamin daga kasa mai tsarki.Allah yasa mudace.
Ga shinan sai ku latsa domin ji daga bakin sa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com