Uncategorized
Video : Mustapha Nabraska Ya Shawarci Adam A Zango Akan Taqaddamarsu Sannan Yayiwa Malamin Fata Fata
Advertisment
Tsama ko rikicin da ke tsakanin jarumi adam a zango da wani malamin addinin Muslunci shine Dan uwan sana’arsa Mustapha Nabraska ya shawarci Adam a zango akan irin sa’insa da suke a tsakaninsu.
Shine shafin Youtube mai suna Arewarmu Tv ya sanya bidiyon sa shine mu kuma Hausaloaded blog na dauko domin ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com