Kannywood

Video : kalli Bidiyo Ran Maza Ya Tace Babban Chinedu Ya Mayarwa Da Afakallahu Martani mai Zafi Akan Rigista

Advertisment

Shahararren jarumin shirya fina finai kuma mawakin siyasa karkashin jam’iyar apc babban chinedu ya mayar da martani mai zafi akan cewa kowa sai yazo yayi rigista na kungiyar masana’antar kannywood.
Wanda baban Chinedu yace wannan karya ne kai ba shugaban kannywood bane,kai ba kowa bane a masana’antar kannywood ba.
Kai dan maulan yan fim ne ga yan siyasa.
Ga bidiyon kasa domin jin abinda yake  fadi da bakinsa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button