Hausa Musics
MUSIC: Namenj – Magana cover
Namenj mawaki ne wanda yayi fice wajen sake rera wasu tsofaffin wakoki da sunka dade da yi.
Wannan na daya daga cikin tsofaffin wakoki yana sake rera wakokin ma’ana cover kenan domin yana sake bin baitocin su ne.
Namenj mawaki wanda ya yanzu yayi fice a Nigeria domin yadda yake rera wakoki cikin natsuwa ba wani gwaranmiya a turanci ‘slow music”.