Kannywood
Bidiyo : kalli Bidiyo Sadiya Haruna Tayi wa Mansurah Isah Martani Mai Zafi Akan Zaginta Da Tayimata
Wannan bidiyo shine wanda sadiya haruna tayi kan rikicin ta da isah a isah wanda Mansurah Isah tayi mata magana amma shine kuma abin yayi kamari haka.
Allah ya sawake ya kuma tsare gaba.
Ga bidiyo nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com