Politics Musics

[MUSIC]Wakar Nura M Inuwa General Tukur Yusuf Burutai

Wakar Nura M Inuwa General Tukur Yusuf Burutai wata sabuwar wakace da fasihin mawaki Nura M Inuwa ya fitar don jinjina wa hafsan sojojin Nigeria General Tukur Yusuf Burutai bisa kokarin da yake na kare kasa da yan kasa baki daya.

Mawaka da dama sunyi shugaban na sojoji wakoki na jinjina bisa aikin da yake yi daga cikinsu ko harda shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Rarara, to yau shima Nura Musa Inuwa ya yunkuro da tashi wakar.

Zaku iya saukewa daga shafin abokina Umar Ibrahim na pressloaded.com daga link dake kasa

Ni kuma na samu daga ogana Deen Yashe Arewamobile.com

Download Audio NOW 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button