Kannywood
Hannan Bashir Ta Lashe Financial secretary A AFMAN
Itama dai jaruma hannan Bashir ta baiwa maza kashi inda ta lashe Financial secretary a kungiyar afman wanda muke taya ta murna da wannan nasara da ta samu.
A madadin masu shafin Hausaloaded da mabiyanta na tayaki murna Allah ya taya riko amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com