Kannywood
Lawal Ahmad Ya Lashe Zaben Vice chairman AFMAN
A yau ne ankayi zaben shugabanin arewa fi makers association wanda shine lawal ahamd ya samu nasarar lashe zaben mataimakin chairman na wannan kungiya .
A madadin Hausaloaded blog da mabiyanta na tashi murna Allah ya taya riko amen.
Ga jawabin da jarumin yayi :
“Masha Allah Anyi Zaben Arewa Film makers Association AFMAN Kuma Nasamu Nasarar Cin Zabe Na Vice Chiaman, Allah Yabamu Ikon Rikewa Amin.”
Wanda jaruman kannywood sunke tayi shi murna.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com