MUSIC : Sabuwa wakar Aminu Dumbulun – Daga Matawalen Sokoto Sai Sardauna
Albishirinku ma’abota sauraren wakokin siyasa a yau nazo muku da sabuwar wakar aminu dumbulum mai taken “Daga Matawalen sokoto sai sardauna” wanda a cikin wannan waka yayi kalamai sosai akan al’umma sokoto da wani dan siyasa yaci zarafin al’ummar sakkwato.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
Δ sakkwatawa sun ce a daina bata musu ‘ya’ya jikon shehu musulunci suka gado.
> Daga matawalen sakkwato sai sardauna.
~Jikokin shehu musulunci sunka gdo
Δ Gwamna matawale baba giwa dabar Allah ,Allah yayika ko wasu basu so ba.
Δ Ga Sauro mai hanawa giwa barci
Δ Kowa yaci buzozo sai yayi amman gashi.
~ Daga Matawale sai sardauna.
Δ Ƙurugun kifi Ka kwan kada na kallo.
Δ Rana bakison ƙazamin kallo.
Δ mun gayamuku shuri kwana gudu yaka girma.
Δ Matawalen sakkwato je gaba mai Allah.
Δ Haske ya sauka mulki yayi dadi babu wani order kwaya ko bawa yara makamai su sari yan uwansu.
Δ Manir Dan’iya kwamishi na ga kurciya ga haiba.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






