Uncategorized

Maganin Rikaƙƙen Sanyi (Gonorea)

Ai Sharin Dan Allah

 Wato a duk sanyi babu  mara dadin shaani kamar sanyin mara(Gonorea),kuma babu mai illata mutum kamar shi a cikin nau’ikan sanyi.

Akwai hanyoyi da dama da ake daukar wannan cuta ga kadan daga ciki

1. Jima’i da mai dauke da cutar mace ko namiji.
2. Sumba da me dauke da cutar
3. Yin amfani da bayan gida mara tsafta.
5. Yin amfani da nau’in wani abu da mai cutar yayi amfani da shi.

ga kadan daga illolin sa.

1. Dauke sha’awa
2. Fitar farin ruwa daga gaba
3. Tsagewar farji
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji
5. Saurin inzali.
6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani
7. Fitar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.
8.fitar kuraje a baki da makogaru

Wadan nan kadan kenan daga illolin sa.

YADDA ZAA MAGANCE SHI.

ZAA NEMI

1. Tafarnuwa
2. Khaltuffa (Apple cider vinegar)
3. Zuma.

Da farko zaka samu ruwa kofi 2 sai ka dura a kan wuta ka zuba tafarnuwa kamar kwaya 7 ka tafasa kamar na minti 20 bayan ya tafasa ka sauke, idan ya wuce sai a raba biyu a dauki kofi daya.

1. Zaa zuba khaltuffa chakali daya sau biyu a rana  a cikin zuma chokali 4 sai a sha da safe da yamma.

2. Sannan kuma idan ya fitar da kuraje a baki sai a rika zuba khaltuffa chokali 2 a ruwa rabin kofi a rika kuskure baki dashi sau 2 a rana.

3. Idan kuma kuraje ya fitar sai a shafa khaltuffa a wajen.

Me Bukatar Hadadde Mace N13500, Namiji N11500

Zamu iya aikoma maka har jiharka ta hannun direbobi,  Kai zaka sallemesu idan sun kawo sakon.

Zaa turamana Kudin a Account dinmu na Eco Bank,  Komai namu bukin ake, idan Kabiya yau Gobe mu aikoma.
08135404044,  08020738307 ko aimana Magana a WhatsApp.

Insha Allah zaa samu waraka.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button