Uncategorized
Ma’aurata : Maganin Ni’ima Ga Mata
Advertisment
Ai Sharin Dan Allah
ABUNDA ZA’A NEMA.
1. Dabinu mai kyau
2. Kirfa(Cinnamon)
3. Bushasshiyar Citta(dry Ginger)
4. Zuma mai kyau.
YADDA ZAA HADA.
Advertisment
Da farko za’ai blending din dabinon da ruwa kadan a zubashi a mazubi ,sannan ka kawo
garin Kirfa kamar chokali 10
Garin Citta chokali 5
a zuba a ciki sai a kawo Zuma kamar Kofi daya da rabi a Zuba akai a cakuda sosai sannan a rika shan chokali 2 sau 3 a rana.
Me Bukatar Hadadden Maganin, aimana Magana a 08135404044 08020738307 ko ta WhatsApp.
N10900.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com