Labarai
Yadda Layla Kawar Hadiza Gabon Ta Chanja Rayuwar Wani Almajiri
Advertisment
Wannan Almajirin da kuke gani shine a jikin hoto na gaba tare da daya daga Almajiri Child Advocates da ta inganta masa rayuwa bayan wani matsanancin yanayi da aka same shi a wasu watanni baya. Almajirin yana dauke da wata mugunyar cuta a Duburarsa wadda bata da kyan gani, kuma bai samun kulawar da zata sanya shi samun sukunin yin Rayuwa.
A yau gashi a jikin hoton nan tare da wadda itace ta kula da shi Laylah Ali Othman har yazama yaro gwanin ban sha’awa. Ku taya ta da Adduar Fatan Alkairi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




