Kannywood
Wata sabuwa ! Karanta Irin Gargadin Da Gwamnati jahar B/kebbi nayiwa Adam A zango Akan sabon Aurensa
Wannan dai wani bayyani ne da ya fito daga shafin sada zumunta na twitter na karkashin gwamnatin B/kebbi nayiwa adam a zango akan yarinya safiya chalawa da ya aura a jahar su.
Gadai hoton bayyanin da munka dauko muku
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com