Uncategorized

[MP3] Rayuwar Musulmi A Musulunci – Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]

Asslamu Alaikum Warahamatullah Yan Uwana Musulmi Barka da Wanannan Rana mai Albarka.

A Yau nazo muku wani Wa’azi mai matukar amfani wanda musan Yadda zamuyi rayuwa a cikin addinimu mai matukar dadi a al’umah wanda yake baiwa haqqinsa.


Wannan wa’azinmai taken


RAYUWAR MUSULMI


Wanda mallam sheikh Ja’afar Mahmoud Adam kano [Rahamahullah]

Domin download wanannan sai ka latsa nan ida ka latsa zai baka zabi biyu CANCEL and SAVE  ,sai ka latsa  Save.

            DOWNLOAD MP3 HERE


A Yi sauraro Lafiya.


Dan Allah kayi share zuwa ga abokanka  a Facebook ko whatsapp.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button