Kannywood
Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wani Amsa A Fusace Da Yace Yana Jiran Tayi Aure
Wani ya gayawa tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi cewa, dan Allah ina so ki yi aure.
Da yake sunan wanda yayi tambayar Aminu Bello Dangana, sai Nafisar ta bashi amsar cewa, Bello nike jira.
Bayan wannan abu shima wani yayi kokarin jawo hankalin Nafisa akan ta daina mayarwa da masoyanta da bakaken maganganu.
Sai ta bashi amsar cewa, ya ji da harkar gabanshi. Kuma wadannan mutanen da nake mayarwa da bakar magana ba masoyana bane.
Sources hutudole
.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.








