Labarai
INNALILAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Ta Rasu Ana Gobe Aurenta
Advertisment
…lokacin aurenta ya koma lokacin jana’izarta
…har sai da ta halarci walimar aurenta kafin mutuwarta
Allah ya yi wa Malama Fauzee Tataru rasuwa. Allah ya karbi ranta a jiya Juma’a ana gobe daurin aurenta a yau Asabar a masallacin Gwallaga dake jihar Bauchi da misalin karfe 11:00 na safe.
Za’ayi jana’izan ta goben a masallacin Gwallaga karfe 11:00 na safe daidai lokacin auren ta da aka saka.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com