Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi (Sumayya) A Wajen Daukar Labarina Zango na ukku
Advertisment
A Shekaranjiya ne daraktan film din labarina mai dogon zango ya Fitar da sanarwa yadda sunka fara aikin shirin wanda shine jaruma sumayya a cikin shirin Labarina itama na wallafa nata hotuna daga wajen daukar film din.
Wanda dai akwai chakwakiya sosai idan wasu ke ganin yanzu angama da babin Mahmoud amma ba’a san mai tsara labari da darakta sunka tsara ba.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
Gaskiya rayuwan yan film mata tayi
Allah kawo masu mazajen aure