Labarai

Fuskokin Wadanda Suka Hallaka Janar Idris Alkali

Advertisment

Daga Datti Assalafiy

Rundinar ‘yan sandan Nijeriya reshen jihar Filato ta fitar da fuskokin wadanda ake zargi da alhakin hallaka Janar Idris Alkali suka kuma jefa motarsa a cikin kududdufi.

Jama’a a taimaka a yada wannan hotuna ya shiga ko’ina a duniya domin a zakulo su, cikinsu har da Sarkin Dura, hotonsa ne a cikin manyan kaya.

Duk inda aka kama daya sauran ma za su bayyana da ikon Allah

Advertisment

Allah Ka tona musu asiri a duk inda suke.

Allah Ya Bamu Zaman Lafiya A kasarmu Najeriya

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button