Kannywood

Sababbin Kyawawan Hotunan Fati shu’uma da Na Tayar Da Kura

Sababbin hotunan jaruma fatima abubakar wanda anka fi sani da fati shu’uma akan wanna fim da ta haskaka a cikinsa akan harka shu’umanci wanda kuma fim din yayi kyau da irin rawar da ta ,taka a cikinsa wanda masu kallo sunka fahimci sakon da ke da wannan fim sosai.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button