Politics Musics

MUSIC : Sabuwa waka Rarara – Kowa Ya Fita shi Barawo ne.

Rarara Ya Chachaki Bukola Da Tambuwal Da kwankwaso.

Sabuwa waka da rarara ya rera wanda yake furta cewa “kowa ya fita barawo ne” umma ta gaida aisha. Wanda kusan cewa wazirinsa yayi waka “Allah raka taki Gona” bugun lamba ne ka saurari wannan waka zaku dalilin fitar su domin gudun buhari.
Kada ka bari a baka labari ka saukar da wannan waka a wayoyinku.

Shahararren mawakin siyasar yayi kalamai zafaffan kan duk wasu masu fita apc suna komawa pdp akan cin hanci da rashawa wanda suke so shugaban kasa buhari ya koyawa bayya amma yaki.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA