Labarai
Shugaban kasa ya samu jika Zahra buhari indimi Ta Haihu A kasar Spain
Advertisment
shugaban kasa muhammadu buhari ya samu jika wanda a jiya diyarsa zahra buhari ta haihu a asibitin kasar spain a jiya 9/07/2018.
Ta haihi namiji yaro Allah ya raya a bisa sunnah.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


