Labarai

Labari Dumi Dumi :- Saraki Ya Fita Daga – Apc

Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Bukola Saraki ya bayyana ficewarsa daga jam’iyya mai mulki a kasar, APC.
Shugaban ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter ranar Talata.
Hakazalika Gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmed shi ma ya bayyana fitarsa daga jam’iyyar.

I wish to inform Nigerians that, after extensive consultations, I have decided to take my leave of the All Progressives Congress (APC).

— Bukola Saraki (@bukolasaraki) July 31, 2018

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button