Hausa Musics

MUSIC : Sabuwar Wakar Umar M Shareef – ” Ana Dara Ga Dare Yayi ” 2018

Advertisment

A yau nazo muku sabuwar wakar fasihin mawaki umar m shariff mai suna “Ana Dara Ga Dare yayi”
Wanda a cikin wannan wakar mawakin soyayya yayi kalman soyayya sosai amma ga kadan daga cikin baitocin :-

==> Ana Dara ga dare ga nasara agurina ni

==> Farin cikina akan idona kicewa dangi Nine gwaninki

==> Ki bani kauna

==> Zo mu zauna 

==> Farin ciki shi zani baki

==> Muje in gaida yan uwanki 

==> Su san da nine zasu baiwa 
mata

==> Na baki dukkanin lokacina 

==> So da kauna a iya sanina babu wanda yakaimu a cikin maza da mata


Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button