Hausa Musics
MUSIC : Hussaini Danko – Dawo
Advertisment
Mawaki hussaini danko wanda shima ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna dawo album 2021.
Wanann wakar mai suna Dawo tana daya daga cikin wakokin kudin wannan album mai suna dawo album wanda yayi fasaha sosai a cikin wannan kudin album din.
Hussaini danko tsohon mawaki ne a masanaantar kannywood wanda ya dade yana tashe wajen fitar da wakokinsa.