Labarai
Abun ba’a cewa komai Kalli kayan lefen da aka kai wa diyar gwamnan jihar Kano
Advertisment
Fatima Gandyje zata auri dan gwamna jihar Oyo Isiaka Abiola Ajimobi
Garin Kano ta samu manyan baki yayin da surukan gwamnan jihar daga jihar Oyo suka garwaya garin domin bada kayan lefen Fatima Ganduje.
Abu ba’a cewa komai, kayan dai kamar yadda majiya suka shaida mana da tireloli aka sauke su.
Kana an gudanar da wata biki domin karban kayan.
Gwamnan zai aurar da diyar shi Fatima zuwa ga
Idriss Abiola Ajimobi bana
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com