Hausa Musics
[MUSIC] hamisu Breaker ” Labarin Mai Sona” New Song
Advertisment
Ku saukar da sabuwar wakar fasihin mawaki kuma matashi wato hamisu breaker mai suna “Labarin Mai sona” new song wannan wakar dai yana bada labarin tsakanin sa da budurwasa yadda yake sonta da kaunatar.
Abin dai baya bukakar tsayawa wani dogon surutu kawai sai kun saurara domin jin yadda so ya jifa shi.
Download music here
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com