Labarai

Ina Fatan ‘Yan Nijeriya Za Su Kara Samun Juriyar Hakuri Da Mu – Buhari

Advertisment

Shugaba Muhammad Buhari ya yi ikirarin cewa ya fatan Ubangiji Ya kara ba al’mmar Nijeriya Juriyar ci gaba da hakuri da gwamnatinsa.

Shugaban ya yi wannan bayani bayan ya kammala taro da Alkalan kotun koli inda ya nuna cewa gwamnatinsa na iyakacin kokarinta wajen tunkarar kalubalen da ke gabanta. Ya ce a lokacin da ya karbi mulki, darajar mai ya fadi a kasuwan duniya kuma gwamnatocin da suka gabata duk sun wawashe kudaden da ke cikin asusun tarayya amma kuma mutane ba su la’akari da haka.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button