Labarai
DA DUMIDUMINSA: Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos
Yanzu Haka Rikici Ya Barke Tsakanin Kabilar Hausawa Da Ibo A Garin Jos
Rikici ya barke a garin Jos jihar Filato tsakanin yan kabilar Igbo da Hausawa.
Rikicin ya barke ne a titin Rwang Pam in da ‘yan kabilar Igbo suka fi zama. Rahoton da ya iske mu zuwa yanzu ya nuna cewa mutane da yawa sun sami raunuka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com