Kannywood

Na San Addini Na nasan aladata kuma nasan iyakokinsu akaina ” – inji rahma sadau

Idan baku manta ba abaya bayannan ne muka kawo muku wani labari inda fitacciyar jarumar film din hausa rahma sadau ta bayya na karara cewa korar da MOPPAN ta mata alkairi ce agareta.
A yau jarumar tayi fira da mujallar guardian life inda jarumar tace
” Na san addini na. Nasan al’ada na. Kuma
nasan iyakokin da suka sa akai na. Kaga kamar bana jin dadin sa kananan kaya duk da yake bana ganin laifin bude gashi.”
Jarumar tace itabata ganin laifin barin gashi a waje amma kuma tace tasan addinin ta kuma tasan dokokin daya dora mata.
kome zakuce game da wannan furucin ?

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button