Uncategorized

[Audio] Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna ‘Suratu Darfur

Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna ‘Suratu Darfur

Wani sabon Annabi ne ya bayyana a kasar Sudan. Kuma an fara saukar masa da wata Sura wai ita Suratu Dárfur ita ce yake karantawa da larabcin yan koyo, ba fasaha ba gishiri ko kadan.

Ku saurara ku ji, kafin wani lokaci ya samu mabiya

Allah ka kara mana hankali da basira.

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button