Sports

Dan Kwallon Manchester United Paul Pogba Tare Da Limamin masallacin Annabi s.w.a Kalli (Hotuna).

Dan Kwallon Manchester United Paul Pogba Kenan Tare Da Limamin Masallacin Annabi (SAW) Shaykh Hudhayfee A Birnin Madinah.
To mutane sun dade suna rade raden cewa ba musulmi bane karya ce to yanzu dai Alhaji paul pogba ya nuna kanshi a matsayin musulmi a duniya.

Ya Allah wanannan bawa nakada yake dabi’u naarna Alah ka shiryesa ma’ana ina nufin wata rawa da ake kira dabb.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button