Uncategorized
[MP3] Tafseerin Alqur’ani Mai Girma Suratul-Baqarah- Dr sheikh Muhammad Sani Umar R/Lemo
Tafseerin Alqur’ani Mai Girma Suratul-Baqarah
Wannan shine tafseerinalqur’ani mai girma na jiya juma’a cikin suratul-baqara darasi 101 aya ta 158 daga masallacin usman bn affan G/Qaya
Tareda
Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo
DOWNLOAD MP3 HERE
Ayi sauraro lafiya.
Kasance da sadeeqmedia domin cigaba da samun karatuttukan maluman sunnah a saukake
sadeeqmedia taku ce domin yada sunnah.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com