Uncategorized

Dole A samu Tarjama Domin Ci-Gaban kowace Al-umma!!!- Dr Muhammad sani umar R/Lemo

Advertisment

Dole A Samu Tarjama  Domin ci-Gaban kowace Al-umma:

Domin ci-gaban kowace irin al-umma akwai bukatar a samu masu tarjama a cikin wanannan al-umma.Yana kuma daga alamun ci-bayan al-umma ya kasance a cikinta babu wadanda suka  san harasan wasu al-ummomin na waje,domin karantar ilimin dake cikin wannan yaren nasu da al’adunsu ,don daukar al’adunsu masu kyau,da ci-gabansu na rayuwa.

Shi yasa Allah da ya ba mu labarin mutanen da  zul-karnaini ya gina musu ganuwa a garinsu,domin kare su daga hare-haren Yajuju da Majuju , da ya tashi nuna mana koma-bayansu a rayuwa sai nuna mana basa fahimtar da yaren kowa sai nasu.

Allah yace , “Har sa da ya kai tsakanin wasu duwatsu guba biyu,sai ya samu wasu mutane kafin duwatsun biyu, da kar suke fahimtar magana.” [ Al-kahfi,93].





Allah kasa mu dace da wannan Tafseer ,Allah ka bamu ikon aikata daidai ,



Dan Allah ka yi share zuwa ga Al-ummar musulmi domin samun ladah yada alkhairi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button