Uncategorized
MP3 MATSAYIN ANNABI S.A.W A WAJEN SAHABBANSA DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO
Advertisment
Asslamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana cikin koshin lafiya a yau nazo muku da Muhadarrah mai TAKEN:MATSAYIN ANNABI (S.A.W) A WAJEN SAHABBANSA
Wanannan muhadarrah an fadi soyuwa da sahabban manzo Allah s.a.w ,sunka nuna so wanda sonfi son Abunda manzon Allah yafi so fiye da nasu.
Wanda babban mallamin ilimin tsangayar hadisi manzon Allah s.a.w ya gabatar domin fadin soyayya da ke tsakanin Manzon Allah a wajen sahabbansa wato
DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO
Domin yin download ka latsa nan
DOWNLOAD MP3 HERE
Ayi sauraro lafiya
Dan Allah ka turawa yan uwa musulmi
posted By Abubakar Rabi’u
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com