Uncategorized

MTN MCN :YADDA ZAKA SAITA KIRANDA KA /KI RASA A SAKON SMS(how to active missed call notification )

MTN sun bada wata dama mai amfani sosai wanda yake baka damar ka samun sakon kiran da ka rasa wato  turance( missed call notification ) A lokacin da wayarka da tana kashe ko kuma tana Network bashi da kyau a lokacin da ya kiraka.


Wanannan dama ce ko ra’ayi a ga mutum wanda yake bukata domin ya saita layinsa na MTN .
zaka samu sakon duk wanda ya kiraka/ki  da wayar salularka/ki ta  ke a kashe ko kuma babu network mai kyau a gefen da kake sosai ma’ana ( service out of coverage).

Idan wani yayi kokarin kiran wayarka/ki
a lokacin da wayar ka/ki  Battery dinka/ki yayi kasa ma’ana baka da chaji ta mutu ko babu services sosai a lokacin .

To da zarar ka kunna wayarka/ki a turance (when you turn on your phone) zaka samu sakon cewa wane ko wance ta kiraka/ki bai samu ba .

YADDA ZAKA SAITA KIRANDA KA /KI RASA A SAKON SMS

kawae ba sai kayi wata wata ba kawae ka shiga cikin Akwatin sakon wayarka a turance (TEXT MESSAGE ) sai ka Rubuta
MCN TO 131.
shikenan zaka samu sako cewa kayi nasara saita alert sms notification .

kamar wanannan hoton


wanannan tsarin KYAUTA NE daga Company MTN OFFICE 

Allah yasa mu dace dan Allah idan ka/ki jaraba ka ajiye comments dinku


posted  By Abubakar Rabi’u

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button