Uncategorized
A Shirye Nake Da Sojoji Su Kama Ni, Cewar A’isha Wakil
Bayan rahotan da rundunar Sojin Nijeriya na sanar da cewa rundunar na neman wasu mutane uku wadanda a baya ta yi aiki da su dangane da batun sasanta rikicin Boko Haram, amma kuma sakamakon wasu dalilai suka yi batan dabo.
Mutanen kuwa su ne: Ahmad Salkida wani dan jarida mai zaman kansa, da Ahmed Bolori wani mai fafutukar yaki da ayyukan ta’addanci, da kuma Aisha Wakili lauya mai zaman kanta.sanarwa
Mutanen kuwa su ne: Ahmad Salkida wani dan jarida mai zaman kansa, da Ahmed Bolori wani mai fafutukar yaki da ayyukan ta’addanci, da kuma Aisha Wakili lauya mai zaman kanta.sanarwa
ojojin ba ta firgita ni saboda tun lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan nake fuskantar barazanar kamu daga rundunar sojoji Nijeriya inji Aisha Wakili lauya mai zaman kanta.