Zamfara
-
Labarai
Yan bindiga a Zamfara sun kwashi mutane sama da 100 saboda kin biyan haraji
Najeriya – ‘Yan ta’addan da suka hana zaman lafiya a sassan jihar Zamfara dake Najeriya sun kwashi mutane sama da…
Read More » -
Labarai
Talauci yayi sanadiyar yankewa karamar yarinya yar shekara 13 hannu a zamfara
An yankewa wata yarinya ƴar shekara 13 hannu mai suna Fauziyya Sani sakamakon rashin kuɗin kai ta asibiti a jihar…
Read More » -
Labarai
Wasu matasa sunyi garkuwa da iyalan yan bindiga a jihar Zamfara
Abubuwan harka tsaro kullum ci baya take a arewacin Nigeriya musamman arewa maso yamma na yan bindiga inda anka tashi…
Read More » -
Labarai
Sojoji sun samu nasarar karbo mutune 9 daga yan ƴan bindiga a Zamfara
Yanzu nan majiyarmu ta hausaloaded ta samu wani labari mai dadi wanda tabbas wannan abin aya bane wanda hukumar sojoji…
Read More » -
Labarai
Innalillahi wa’inna ilaihi Raji’un : Yadda Yan ta’addan suke azabtar da wata tsohuwa a Zamfara (bidiyo)
Sheikh Murtala Bello sokoto ya wallafa wani bidiyo da san bindiga sukeyiwa wata tsohuwa bulolo kuna dukarta da zagin maya…
Read More » -
Labarai
Nasara Daga Allah: Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta cafke tsohon sojan da ke baiwa ‘yan ta’adda makamai (bidiyo)
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun cafke wani tsohon soja da ke baiwa ‘yan ta’adda makamai a jihohin Kaduna,…
Read More » -
Labarai
Majalisar Dokokin Zamfara ta amince da ƙarin masarautu 2 a jihar
Majilisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta amince da samar da ƙarin madauri biyu a jihar. Hakan yazo ne bayan kwaskwarima…
Read More » -
Labarai
Ƙasurgumin malamin da ke yiwa ƴan bindiga tsibbo a Zamfara ya shiga hannu
Jami’an sa kai a yankin Mada da ke jihar Zamfara sun samu gagarumar nasarar chafke ƙasurgumin malamin da ke yiwa…
Read More » -
Labarai
Manyan masu faɗa a ji na taimaka wa ƴan bindiga a Zamfara, inji Gwamna Matawalle
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce kwararan hujjoji sun nuna cewa manyan masu fada a ji daga jihar na…
Read More » -
Labarai
Gwamnan Zamfara ya raba wa sarakunan gargajiya motoci 260
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya saya wa sarakunan gargajiya motoci 260 a jihar. Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar lll ne…
Read More »









