Shekarau
-
Labarai
Yadda Shekarau ya ƙwace fulotin da ya bayar a gina makarantar Islamiyya a Kano
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya ƙwace wani fuloti da ya bayar sadaka domin gina makarantar Islamiyya a…
Read More » -
Labarai
Ganduje ya yi amai ya lashe kan maganar “aika-aika”, inda ya ce ‘Ni da Kwankwaso ne mu ka gyara Kano’
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa abokin burmin sa a siyasa, Sanata Ibrahim Shekarau gugar zana, inda…
Read More » -
Labarai
Rikicin APC a Kano: Babu sulhu idan har ba a bamu kashi 55 na muƙamai gami da shugabancin jam’iyya ba — Ɓangaren Shekarau
Yayin da a ke ci gaba da gabza rikici a cikin jam’iya mai mulki APC a Jihar Kano, ɓangaren da…
Read More » -
Labarai
Rikicin APC a Kano: Ba za mu yarda da rashin adalci a rabon muƙaman da uwar jam’iya za ta yi ba — Shekarau
Ɓangaren Jam’iyar APC a Jihar Kano, wanda Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya ce ba zai yarda da rabon muƙaman…
Read More » -
Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu ta tabbatar da Ɗanzago a matsayin Shugaban APC a Kano, ta kuma umarci tsagin Ganduje da ya biya naira miliyan 1
Wata babbar kotu a Abuja ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Hamza Muazu ta tabbatar da cewa ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau na…
Read More » -
Labarai
Na Dauki Siyasa A Matsayin Addini — Shekarau
Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce ba zai taba daina siyasa ba face mutuwa ce ta cimmasa domin kuwa ya dauke…
Read More »