Rarara
-
Kannywood
Rarara: Fim ɗi na, ‘Gidan Dambe’, zai agaza wa ‘yan wasan Ibro
A KARON farko tun bayan rasuwar fitaccen jarumi Rabilu Musa Ɗanlasan (Ibro), shahararren mawaƙin siyasar nan, wato Dauda Adamu Kahutu…
Read More » -
Kannywood
Bidiyo : Dauda Kahutu Rarara Yasaka wata zazzafar Baitaba sakawa Ba
A yau mun samu labarin cewa dauda Kahutu rarara ya sanya gasar sabuwa wakarsa mai suna “A bamu a hutu…
Read More » -
Kannywood
Rarara ya Gwangwajewa Mawaki Aminu mai dawayya Kyautar mota (hotuna)
Mawakin siyasar nan kuma darakta na mawakan wakokin siyasa ya Gwangwajewa Mawaki aminu mai dawayya mota kirar Golf wanda zaku…
Read More » -
Kannywood
Bidiyo: Rarara Ya Gwangwajewa Jamila Nagudu Da Kyautar Tsaleliyar Mota
Dauda kahutu rarara a daren jiya juma’a ya baiwa jaruma jamila nagudu mota kirar handai wanda tayi matukar jindadi sosai.…
Read More » -
Kannywood
Yanzu Yanzu- Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwajewa Jarumin Tijjani Asase Da Kyautar Sabuwar Mota (Hotuna)
A yau dai ne cikin daren nan munkayi kichibis da wani labari wanda dauda kahutu rarara ya baiwa jarumin fina…
Read More » -
Kannywood
DA DUMI-DUMI: Kotu Ta Bayar Da Umarnin Kama Mawaki Dauda Rarara Da Frodusa Abubakar Mai Shadda
Indabawa Aliyu Imam Gidan Radiyo Freedom Kano ya rawaito cewa Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu daura da Masarautar…
Read More » -
Kannywood
Kurankus! Mawaki Rarara zai Gurfana a Kotu Akan Matar Aure Takarda Daga Kotu (Hoto)
Babbar Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a ƙofar Kudu ƙarƙashin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta tsayar da ranar…
Read More » -
Kannywood
Bidiyo : Matar Auren da ake Zargin Rarara ya sanya a wakarsa Tayi Magana
A makon da ya gabata ne, labarin wata mai suna Maryam Muhammad, ya karade kafafen sadarwa na zamani, inda aka…
Read More » -
Kannywood
Abin Da Ya Dace Ku Sani Game Da Lamarin Matar Auren Da Ta Fito A Bidiyon Wakar Jahata Ce Ta Rarara
Marubucin nan Indabawa Aliyu Imam a facebook shine na farko da bayana wannan labari kuma shine ya sake zuwa da…
Read More » -
Kannywood
AN YANKA TA TASHI: Matar Aure Dauda Kahutu Rarara Ya Saka A Matsayin Jarumar Wakar Jahata Ce
Daga Indabawa Aliyu Imam An gano cewa jarumar da shahararren mawaki Dauda Kahutu Rarara ya yi amfani da ita a…
Read More »




